Sunday, November 24, 2019

SUNAN TAGUMI DA TURANCI

Tabbas Sunan Wannan Al'amari ya Dade yana cin was mutane tuwo a kwarya. To Allah ya kawo karshen wannan takaddama Sunan TAGUMI da turanci shine ((FACEPALM))Hhhhh Wallahi haka Sunan Yake Amma Wallahi naci wuya kan na samo Fassarar wannan Kalmar. Don Allah Kayi subscribe din tasha ta a YouTube mai suna (dboy bin) ga link din channel din www.youtube.com/dboybin don Samun shirye-shirye masu kayatarwa Subscribe bayi nufin Bada kudi ko data Shi kawai Alamune fake nuna yawan Nagoya baya kuma da haka make kimanta darajar channel